“Kalubale ne ga yan Siyasa da basu daina kamfen da wutar lantarki, ruwa, makarantu da asibitoci ba”
Tattanawa da tsohon Sakataren Gwamnatin jihar Katsina, Dr, Mustapha Mohammed Inuwa a cikin shirin Dimokuradiyya, tare da wakilinmu Abdulrazak Ahmad Jibia.
